Features Littafin Hausa Hisnul Muslim
*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah.
Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.*Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi.
Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya.
Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani.
Wannan lttafin nasa ya kunshi Adduoi in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adua da kuke bukatar ku karanta...
a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adua ta yadda zakasan maanar abinda ka karanta.
Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira.
Amin
Secure & Private
Your data is protected with industry-leading security protocols.
24/7 Support
Our dedicated support team is always ready to help you.
Personalization
Customize the app to match your preferences and workflow.
See the Littafin Hausa Hisnul Muslim in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above